Kwana Ya Kare: Wani Shugaban Al’umma Ya Ƙara Mutuwa a Hannun Sojojin Najeriya

Kwana Ya Kare: Wani Shugaban Al’umma Ya Ƙara Mutuwa a Hannun Sojojin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Mutanen garin Okuama a jihar Delta sun sake shiga jimami karo na biyu sakamakon rasuwar ɗaya daga cikin shugabanninsuMa’ajiyin garin Okuama ya mutu kwanaki shida bayan samun labarin rasuwar babban shugaban garin a hannun dakarun sojojiMatasan garin sun nuna fushinsu kuma sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin mako guda ta ɗauki matakin da ya dace

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…

>

Leave a Comment