‘Laifin Buhari Ne’: Lauya Ya Kare Tinubu kan Fifita Ƙabilar Yarbawa a Gwamnatinsa

‘Laifin Buhari Ne’: Lauya Ya Kare Tinubu kan Fifita Ƙabilar Yarbawa a Gwamnatinsa …C0NTINUE READING >>>

Fitaccen lauya a Najeriya, Mike Ozekhome ya caccaki tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan yadda ya lalata kasaOzekhome ya ce ba laifin Bola Tinubu ba ne yadda yake ba Yarabawa manyan mukamai saboda Buhari ne ya fara yiHakan ya biyo bayan korafe-korafe cewa Tinubu ya mayar da komai na Yarbawa saboda yadda yake fifita su a Najeriya

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

>

Leave a Comment