Kungiyar SERAP ta kai Bola Tinubu da gwamnoni 36 kotu kan amfani da dokar laifuffukan yanar gizo (Cybercrimes) don tauye ‘yancin fadin albarkacin bakiKotun ECOWAS ta yanke hukunci cewa sashi na 24 na dokar Cybercrimes a 2015 ya saba wa hakkin dan Adam, amma ba a aiwatar da sauye-sauye…
Laifuffukan yanar gizo: Tinubu da gwamnoni 36 sun shiga matsala, an jero zarge zarge kansu …C0NTINUE READING >>>>