Rundunar sojojin Najeriya ta bayar da umarni ga dakarunta kan su yi ƙoƙarin kawo ƙarshen ‘yan tada ƙayar bayannan Lakurawa Rundunar sojojin ta buƙaci dakarunta da su yi ƙoƙarin ƙarar da ko kuma fatattakar Lakurawan daga Najeriya bakiɗayaKwamandan rundunar haɗin gwiwa na Arewa…
Lakurawa: Dakarun Sojoji Sun Samu Sabon Umarni kan Masu Tayar da Kayar Baya a Arewa …C0NTINUE READING >>>>