Kungiyar League of Northern Democrats (LND) karkashin jagorancin Sanata Ibrahim Shekarau na shirin sauyawa zuwa jam’iyyar siyasa kafin zaben 2027LND ta zargi jam’iyyun APC da PDP da gazawa wajen cika burin ‘yan Najeriya, tana neman hadin gwiwa da kungiyoyin siyasa daga Kudu domin kafa…
LND: Ana Shirin Kafa Sabuwar Jam’iyya domin Buga APC da Kasa a 2027 …C0NTINUE READING >>>>