LP za ta maka yan majalisarta da suka koma APC a gaban kotu

LP za ta maka yan majalisarta da suka koma APC a gaban kotu …C0NTINUE READING HERE >>>

Jam’iyyar Labour Party ta sha alwashin daukar matakin shari’a kan mambobinta guda hudu na majalisar wakilai da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.

Mambobin da suka sauya shekar sun hada da Chinedu Okere, Mathew Donatus, Akiba Bassey, da Esosa Iyawe.

Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, ya sanar da sauyin shekar a ranar Alhamis, yana mai cewa “rikicin cikin gida” a cikin LP ne ya sa suka sauya sheka.

Sai dai kakakin jam’iyyar LP, Obiora Ifoh, ya bayyana…

>

Leave a Comment