Ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta Jihar Zamfara ta gabatar da bitar kasafin kudi na shekara ta 2025 ga majalisar kananan hukumomi 14 da ke cikin jihar.
Kwamishinan ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu, Hon Ahmad Yandi shi ne ya jagoranci bitar, ya bayyana cewa, sun…
Ma’aikatar Kananan Hukumomi A Zamfara Ta Gabatar Da Bitar Kasafin Kudin Kananan Hukumomi …C0NTINUE READING >>>>