Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Sake Mayar Da Martani Kan Karin Harajin Da Amurka Ta Kakabawa Kasar

A yayin taron manema labarai na yau da kullum da ma’aikatar kula da kasuwanci ta kasar Sin ta gudanar a yau Alhamis, kakakin ma’aikatar, He Yongqian ya bayyana cewa, kara harajin kwastam da Amurka ta yi wa kasarsa a ranar 1 ga watan Fabrairu ya saba wa ka’idojin WTO. A ranar 4 ga…

Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ta Sake Mayar Da Martani Kan Karin Harajin Da Amurka Ta Kakabawa Kasar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment