Ma’aikatar Kudin Sin Ta Lashi Takobin Kara Kashe Kudade A 2025

Ma’aikatar kudi ta kasar Sin ta bayyana aniyarta ta kara yawan kudaden da za ta kashe, da kuma bayar da lamunin gwamnati a shekarar 2025 domin samar da tallafi mai karfi da zai karfafa dora tattalin arziki a kyakkyawar turba.

Bugu da kari, kasar Sin za ta kuma yi amfani da tsarin…

Ma’aikatar Kudin Sin Ta Lashi Takobin Kara Kashe Kudade A 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment