An kaddamar da babban taro a kan magance korafe-korafen al’umma na birnin Beijing na shekarar 2024 a birnin, yau Laraba, mai taken “Zamanantarwa domin shugabanci mai fifita al’umma a birane”.
Wanda yake kunshe da mutane fiye da miliyan 21, babban birnin kasar ta Sin Beijing,…
Magance Korafe-korafen Al’umma Na Karfafa Shugabanci A Matakin Farko …C0NTINUE READING >>>>