Mahaifin Gwamna a Najeriya Mai Mata 17 da Ya’ya 108 da Zama Sarki a Yankinsu

Mahaifin Gwamna a Najeriya Mai Mata 17 da Ya’ya 108 da Zama Sarki a Yankinsu …C0NTINUE READING HERE >>>

Kauyen Oferekpe ya cika da murna bayan nada mahaifin Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi sarki a yankin a jiya Asabar Al’ummar yankin da ke karamar hukumar Izzi sun amince da nadin Eze Ezekiel Nwifuru Nwankpu a matsayin sarkinsu Sabon basaraken ya auri mata 19 a rayuwarsa amma yanzu yana rayuwa da mata 17 da tulin ya’ya har 108 ciki har da Gwamna Nwifuru

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin…

>

Leave a Comment