Wasu mutum 19 daga Jihar Kano sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar Hukumar Pankshin, a Jihar Filato.
Shugaban Ƙaramar Hukumar, John Dasar, ya bayyana cewa motar ta kama da wuta ne yayin da mutanen ke kan hanyar komawa gida daga ɗaurin…
Mahalarta Ɗaurin Aure 19 Daga Kano Sun Rasu A Hatsarin Mota A Filato …C0NTINUE READING >>>>