washington dc —
Masu ikirarin jihadi sun hallaka akalla manoma 40 a jihar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin Najeriya a jerin tashe-tashen hankulan da suka afkawa yankin mai fama da rikici, kamar yadda wani jami’in gwamnati ya bayyana a yau Litinin.
Da yammacin jiya Lahadi, mayakan…
Mahara Sun Kashe Akalla Manoma 40 A Borno …C0NTINUE READING >>>>