Majalisa Ta Tuhumi JAMB Kan Kashe Biliyan 2 Kan Abinci Da Maganin Sauro

Majalisar Dokoki, ta tuhumi hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) kan kashe kuɗaɗe masu yawa wajen abinci, ruwa, lemu, da maganin sauro a shekarar 2024.

Kwamitin kuɗi na majalisar ya yi barazanar cire JAMB daga jerin ma’aikatun da za su samu kasafin kuɗi daga…

Majalisa Ta Tuhumi JAMB Kan Kashe Biliyan 2 Kan Abinci Da Maganin Sauro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment