Majalisar dattawan Najeriya ta shiga cikin batun rushe gine-ginen da ake yi a babban birnin tarayya Abuja Majalisar dattawan ta kafa kwamitin da zai yi bincike kan rusau ɗin da ake yi wanda ya jawo mutane da dama suka rasa muhallinsuKwamitin da majalisar ta kafa zai kuma gayyaci ministan babban birnin tarayya Abuja, domin yin bayani kan dalilin rushe gine-ginen
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…
Majalisar Dattawa ba da Umarni kan Rusau a Abuja, Za Ta Gayyaci Wike …C0NTINUE READING >>>