Majalisar Dattawa Ta Ayyana Kujerar Gwamna a Matsayin Babu Kowa, Ta Nemi INEC Ta Shirya Zaɓe …C0NTINUE READING HERE >>>
A karshe Majalisar dattawa ta ayyana kujerar Gwamna Okpebholo ta sanatan Edo ta Tsakiya a matsayin wadda babu kowaShugaban majalisar, Sanata Godswill Akpabio ne ya bayyana hakan a zaman da sanatoci suka shiryawa gwamnan ranar Laraba, 11 ga watan Disamba, 2024Kujerar Okpebholo ta Sanata mai wakiltar Edo ta Tsakiya ta zama babu kowa ne bayan nasarar da ya samu da rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar Edo
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana…
>