Majalisar Dattawa Ta Jinjina Wa Ministan Yaɗa Labarai

Majalisar Dattawa ta yaba wa Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, bisa ƙoƙarinsa wajen gudanarwa da yaɗa bayanai kan manufofi da shirye-shiryen gwamnati.  

 

An yi masa wannan yabon ne a ranar Talata yayin da ya bayyana a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa…

Majalisar Dattawa Ta Jinjina Wa Ministan Yaɗa Labarai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment