Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Majalisar Dattawan Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai kasance karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro domin warware kulle-kullen dake cikin kudurorin haraji tare da dawo mata dasu gabanin zaman sauraron ra’ayin jama’a akansu.
Mataimakin Shugaban Majalisar Sanata Barau Jibrin ne ya bayyana hakan a yayin zaman majalisar na yau Laraba.
Barau ya kuma bayyana sunayen Sanata Titus Zzam, Orji Uzor Kalu, Sani Musa da Abdullahi Yahaya a matsayin wasu…
>