Majalisar dattijai ta yi sammacin ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo …C0NTINUE READING HERE >>>
Majalisar dattijai tayi sammacin ministan jiragen sama, Festus Keyamo da babban daraktan kula da sararin samaniya, Kyaftin Chris Njomo domin su ba da bahasi kan yadda harkar sufurin jiragen sama ta lalace a Najeriya.
An kuma yi sammacin wasu mamallaka kamfanonin jiragen sama da sauran masu ruwa da tsaki a harkar kan yadda ake samun tsaiko ko kuma soke jadawalin tashin jiragen barkatai.
Sanata Abdulfatah Buhari daga jihar Oyo ne ya gabatar da kudirin, inda ya kalubalanci…
>