washington dc —
Majalisar Dinkin Duniya ta yi allawadai da kisan kiyashin da aka yiwa farar hula na baya-bayan nan a yankin kukawa na jihar Borno, dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
Sanarwar da jami’in ayyukan jin kai na majalisar a Najeriya, Muhammad Malick, ya fitar ta bayyana…
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kashe-Kashen Borno …C0NTINUE READING >>>>