Majalisar dokokin Kano ta mika sakon Kirsimeti ga mazauna jihar

Majalisar dokokin Kano ta bukaci mabiya addinin kirista da suyi amfani da lokutan bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara wajen mayar da hankali domin yin addu’o’in samun saukin matsin rayuwar da ake ciki a kasar nan.

Shugaban majalisar Jibril Isma’il Falgore ne ya…

Majalisar dokokin Kano ta mika sakon Kirsimeti ga mazauna jihar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment