‘Yan majalisar dokokin jihar Legas, a ranar Litinin, sun tsige kakakin majalisar, Rt. Hon. Mudashiru Obasa.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ake zargin shugaban majalisar da almundahana da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma.
Ana zargin Obasa da kashe Naira biliyan 17…
Majalisar Dokokin Legas Ta Tsige Kakakinta …C0NTINUE READING >>>>