Majalisar Dokokin Legas Ta Tsige Kakakinta

washington dc — 

A yau Litinin ‘yan majalisar dokokin jihar Legas, suka tsige kakakin majalisar, Mudashiru Obasa.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ake zargin shugaban majalisar da almundahana da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma.

Ana zargin Obasa da kashe Naira biliyan 17 wajen…

Majalisar Dokokin Legas Ta Tsige Kakakinta …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment