Majalisar Wakilai Na So a Rage Yawan Ministoci, Ta Aika Sabuwar Bukata ga Tinubu

Majalisar Wakilai Na So a Rage Yawan Ministoci, Ta Aika Sabuwar Bukata ga Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar wakilai karkashin kwamitinta na gyaran kundin tsarin mulki ta gabatar da bukatar rage ministoci zuwa 37Idan aka amince da kudirin rage yawan ministocin zuwa 37, hakan zai rage kashe kuɗi da maimaita ayyuka a majalisar zartarwaDan majalisa daga Bauchi, Hon. Mansur Soro ya ce shugaban ƙasa zai iya amfani da sauran hukumomi don cike gibin ministocin

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a…

>

Leave a Comment