Majalisar Wakilai ta dakatar da zama akan kudurin gyaran haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
Majalisar Wakilai ta dakatar da zaman data shirya akan kudurorin sake fasalin Harajin biyo bayan matsin lamba daga gwamnonin jihohin Arewa 19.
An dakatar da muhawarar da aka shirya yi a wata takarda mai dauke da sa hannun magatakardar Majalisar Dr Yahaya Danzaria bayan da ‘yan majalisar arewa 73 suka ki amincewa da kudirin.
Wadanda suka ki amincewa da kudirin sun hada da ‘yan majalisar wakilai 48 daga yankin Arewa maso Gabas, ‘yan majalisar tarayya 24 daga Kano da…
>