Majalisar Wakilai Ta Umarci CBN Ya Dakatar Da Sallamar Ma’aikata

Majalisar Wakilai Ta Umarci CBN Ya Dakatar Da Sallamar Ma’aikata …C0NTINUE READING HERE >>>

Abuja, Nigeria — 

Majalisar Wakilai ta ba Babban Bankin Najeriya umurnin dakatarda sallaman ma’aikatan bankin 1,000 daya da ya yi niyya yi, domin ta Kafa Kwamiti na Musamman da zai yi bincike kan yadda za a yi wa ma’aikata 1,000 daya ritaya a lokaci daya kuma har za a biya su kudin sallama da ya kai Naira Biliyan 50 a wannan lokaci da kasar ke fama da rashin kudi.

Majalisar ta ce kwamiti ya yi bincike kan kai’doji da tsari da halarcin aikin.

A hirar shi da Muryar Amurka, dan Majalisa…

>

Leave a Comment