Makiyaya Sun Kwace Bindigar Wani Babban Soja, An Cafke Shugaban Miyetti Allah

Makiyaya Sun Kwace Bindigar Wani Babban Soja, An Cafke Shugaban Miyetti Allah …C0NTINUE READING HERE >>>

Dangin Bello Bodejo, shugaban kungiyar Miyetti Allah sun yi ikirarin cewa sojojin Najeriya sun cafke shi ba tare da wani laifi baAn ce Bello Bodejo ya yi kokarin sasanta wani rikici da ya afku tsakanin makiyaya da wani soja a Tudun Wada amma aka tsare shiDangin Bodejo sun yi kira ga shugaban sojoji da hukumomi da su gudanar da bincike na gaskiya da sakin Bello Bodejo nan take

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru…

>

Leave a Comment