Fulani makiyaya a karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano sun roki gwamnatin jiha da ta tallafa musu da abincin dabbobi domin su samu damar kara samar da madara a yankin.
Shugaban makiyayan yankin (Ardo), Ahmadu Sulaiman, ya yi wannan roko ne yayin tattaunawa da ‘yan jarida a…
Makiyaya sun nemi daukin gwamnati a Kano …C0NTINUE READING >>>>