Manyan Batutuwa 10 Da Suka Mamaye Siyasar Nijeriya A 2024

Yayin da shekara ta 2024 ta kare, ‘yan Nijeriya sun ci karo da dimbin al’amuran siyasa da suka dabayyaye bangaren siyasar kasar a 2024. Tun daga sauye-sauyen siyasa zuwa fuskar diflomasiyya, ga wasu daga cikin manyan batutuwa 10 da suka mamaye siyasar Nijeriya a 2024 kamar…

Manyan Batutuwa 10 Da Suka Mamaye Siyasar Nijeriya A 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment