Tawagar masu bincike na kasar Sin ta yi nasarar samar da ingantacciyar fasahar rabe tsakanin hanyoyin da ke aiki da ma’aunan sinadarai da gangar jiki na batirin lithium tare da wallafa sakamakon binciken nasu a mujallar ilimi ta Nature.
Wannan fasaha ta rabe hanyoyin ta kunshi babbar…
Masana Kimiyyar Sin Sun Samu Ci Gaba A Binciken Sarrafa Batirin Lithium …C0NTINUE READING >>>>