Masarautar Bichi Ta Faɗi Matsayarta Kan Naɗin Sabon Hakimi da Sarki Sanusi Ya Yi …C0NTINUE READING HERE >>>
Majalisar masarautar Bichi ta kai ziyarar nuna goyon bsya da mubaya’a ga mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi IIWakilan masarautar Biichi sun jaddada cewa suna tare da matakin Sanusi II na naɗa masu sabon hakimi watau Munir SanusiSarkin ya gode masu bisa goyon bsyan da suke nuna masa, sannan ya ba su tabbacin cewa zai sake sa ranar rakiyar hakimin
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
>