Darakta Janar na hukumar masu yi wa kasa hidima (NYSC), Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa masu NYSC cewa, nan bada jimawa ba za a fara biyan mafi karancin albashi na N77,000.
Da yake jawabi a Abuja lokacin da ya kaddamar da motar bas din ma’aikata da kamfanin inshora na…
Masu Hidima Ga Kasa Kusha Kuriminku, An Kusa Fara Biyan N77,000 Duk Wata …C0NTINUE READING >>>>