Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar ta’aziya ga Sarkin Keffi, Alh. Dr. Shehu Cindo Yamusa na Jihar NassarawaZiyarar ta’aziyar ta biyo bayan rasuwar matar Sarkin Keffi, wacce ta kasance ginshiki a masarautar Keffi da ke NasarawaWannan na kunshe a cikin wata…
Matar Basarake Ta Rasu, Aminu Ado Ya bar Kano Kwana 4 da Hukuncin Kotu, Ya Yi Addu’a …C0NTINUE READING >>>>