Matatar Dangote ta fara fitar da man fetur zuwa kasashe hudu a nahiyar Afrika, wanda ya hada da Kamaru, Angola da Ghana da Afrika ta KuduBayanin ya fito ne daga mataimakin shugaban sashen man fetur da gas na Dangote, Devakumar Edwin a zantawarsa da jakadan JapanDevakumar Edwin ya kara…
Matatar Dangote Ta Fara Fitar da Fetur zuwa Kasashen Afrika 4 …C0NTINUE READING >>>>