Matatar Mai Ta Warri Ta Dawo Aiki Bayan Shafe Shekaru A Rufe

Kamfanin Mai na Nijeriya (NNPCL), ya sanar da cewa matatar mai ta Warri, mai ƙarfin tace ganga dubu 125 a kullum, ta dawo aiki bayan an kammala gyare-gyare.

Shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari, ya tabbatar da hakan yayin wata ziyarar gani da ido da ya kai tare da tawagarsa a ranar…

Matatar Mai Ta Warri Ta Dawo Aiki Bayan Shafe Shekaru A Rufe …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment