Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya sanar da fara aikin matatar man fetur ta Warri dake Jihar Delta, wadda ke iya tace mai gangar 125,000 a kullum.
Shugaban Rukunin Kamfanin NNPCL, Mele Kyari, ne ya sanar da hakan yayin wata ziyarar aiki a matatar a ranar Litinin.
Matatar, wadda…
Matatar mai ta Warri ta dawo aiki – NNPCL …C0NTINUE READING >>>>