A kokarinsa na magance matsalar tsaro, Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya kai ziyara kwana biyar Jihar Zamfara, inda zai zaga garuruwan da matsalar tsaro ta addaba.
Da yake magana a gidansa da ke Gusau yayin taron magoya bayan jam’iyyar APC, Matawalle ya bayyana cewa wannan…
Matawalle Ya Ziyarci Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>