A jiya Talata, manema labarai sun zanta da ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi bayan ganawarsa da shugaban kasar Jamhuriyar Kongo, Denis Sassou Nguesso.
Da aka tambaye shi game da shirye-shiryen da kasar Sin da Jamhuriyar Kongo suke da su a matsayin jagororin dandalin hadin gwiwar…
Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin Ya Lashi Takobin Karfafa Hadin Gwiwa Da Afirka …C0NTINUE READING >>>>