Wani hatsarin mota ya jikkata mutane 22 da ke tattakin bikin Kirsimeti a Gombe, babban birnin Jihar Gombe.
Lamarin ya faru ne da safiyar Laraba, lokacin da mabiya addinin Kirista ke gudanar da tattaki a cikin garin, kamar yadda suka saba duk shekara.
Kakakin ’yansandan Jihar Gombe,…
Mota Ta Kaɗe Masu Tattakin Kirsimeti 22 A Gombe …C0NTINUE READING >>>>