Alkaluman da kungiyar masana’antun kera motoci ta kasar Sin ta fitar a yau Litinin sun nuna cewa, motocin da Sin ta samar sun kai miliyan 31.282, wadanda kuma ta sayar su ma sun kai miliyan 31.436, inda aka samu kari da kashi 3.7 cikin dari da kuma kashi 4.5 cikin dari bisa makamancin…
Motocin Da Sin Ta Kera Ta Sayar A 2024 Sun Zarce Miliyan 31 …C0NTINUE READING >>>>