Muhimman Dalilai 15 Na Tsara Yadda Malami Zai Koyar Da Darussa A Aji (3)

… ci gaba daga makon jiya

5.Taimako ne ga daliban da basu gane abinda ake koya masu da sauri

 

Akwai lokacin da Malamai ko dai suna mantawa da wasu darussa ko maimaita su, irin hakan yana faruwa ne saboda babu tsarin yadda zasu koyar a aji.

Idan Malami ya tsara yadda zai koyar a aji…

Muhimman Dalilai 15 Na Tsara Yadda Malami Zai Koyar Da Darussa A Aji (3) …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment