Mummunar Gobara Ta Tashi a Fitacciyar Kasuwa, Kayayyakin Miliyoyin Naira Sun Kone …C0NTINUE READING HERE >>>
Ƴan kasuwa sun shiga jimami a jihar Legas bayan tashin wata mummunar gobara a fitacciyar kasuwar Alaba RagoGobarar wacce ta tashi cikin tsakar dare a kasuwar da ke a unguwar Ojo ta yi sanadiyyar lalata kayayyaki na miliyoyin nairaBabban sakataren hukumar ba da agajin gaggawa ta Legas (LASEMA) wanda ya tabbatar da aukuwar lamarin, ya ce an shawo kan gobarar daga yaɗuwa
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…
>