Washington D.C. —
Gwamnanatin jihar Zamfara ta ce kwalliya na biyan kudin sabulu a matakin da ta dauka na kin yin sulhu da barayin daji.
Gwamnan jihar Dauda Lawal ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito yayin da ya karbi bakuncin Babban Hafsan Sojin…
Muna Ganin Ribar Kin Yin Sulhu Da ‘Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal …C0NTINUE READING >>>>