Murja Kunya: Mutane Sun Yi Ca Yayin da Fitaccen ‘Yar TikTok Ta Sayi iPhone 16 …C0NTINUE READING HERE >>>
Fitacciyar jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya ta bude sabuwar wayar kamfanin Apple, watau iPhone 16 daga cikin kwalintaMurja Kunya ta shaidawa masoyanta cewa ba a shagon mai sayar da waya ta bude iPhone din ba balle ayi tunanin duk ‘buge ce’Yayin da aka wallafa hotunan Murja rike da sabuwar iPhone 16 da ta saya, ‘yan soshiyal midiya sun yi mata ca kan sayen wayar
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>