Wani turmutsutsi da ya afku lokacin rabon shinkafa a Cocin Holy Trinity Catholic Church da ke Maitama, Abuja, ya yi sanadin mutuwar mutum 10 a safiyar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa galibin wadanda suka rasa rayukansu mata da kananan yara ne, wadanda suka halarci cocin domin karɓar…
Mutum 10 Sun Mutu A Turmutsutsin Rabon Shinkafa A Abuja …C0NTINUE READING >>>>