Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta ceto mutum 10 da aka sace daga hannun wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne.
A lokacin aikin ceton, mutane huɗu sun samu raunukan harbin bindiga kuma an garzaya da su asibiti don samun kulawa.
Amma, abin takaici, biyu daga cikinsu sun mutu yayin…
Mutum 2 Sun Mutu Yayin Da ‘Yansanda Suka Ceto Mutum 10 Daga Hannun ‘Yan Bindiga A Katsina …C0NTINUE READING >>>>