Hukumar Kwastam ta ce sama da mutane 573,000 suka nemi guraben aiki 3,927 a cikin mako guda da bude shafin daukar aikinKakakin NCS, Abdullahi Maiwada ya bayyana cewa wadanda suka nemi aikin da takardun digiri da HND sun haura 27,000Hukumar NCS za ta tantance wadanda suka nemi aikin don…
‘Mutum 3927 Za a Ɗauka’: Ƴan Najeriya da Suka Nemi Aikin Kwastam Sun Haura 573000 …C0NTINUE READING >>>>