Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja

Abuja, Najeriya — 

Rundunar ‘yansandan babban birnin Najeriya Abuja ta tabbatar da aukuwar tashin bam a wata makarantar Islamiyya mai suna Tsangayar Sani Usthman a kauyen Kuchibiyu da ke karamar hukumar Bwari.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Josephine Adeh ta ce an…

Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment