Shugaban hukumar fina finan Najeriya, jarumi Ali Nuhu ya sanar da rasuwar mahaifiyar marigayi Ahmad S. Nuhu a garin JosAli Nuhu ya sanar da cewa mahaifiyar tsohon dan wasan Kannywood din ta rasu ne a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2025Jarumai, ma’aikata da masu kallon finafinan…
Mutuwa Ta Girgiza Jarumi Ali Nuhu: An Ji Mahaifiyar Marigayi Ahmad S Nuhu Ta Rasu …C0NTINUE READING >>>>