Gwamnan jihar Jigawa, Ahmed Umar Namadi, ya sake rasa ɗaya daga cikin iyalansa a ranar Alhamis, 26 ga watan Disamban 2024Yaron gwamnan mai suna Abdulwahab Umar Namadi ya rasu da yammacin ranar Alhamis sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya ritsa da shiRasuwarsa na zuwa ne kwana…
Mutuwa Ta Sake Ratsa Iyalan Gwamnan Jigawa Kwana 1 bayan Rasuwar Mahaifiyarsa …C0NTINUE READING >>>>